Talata, 30th Yuni, 2026
Sarkin Zazzau Ya Kai Ta’aziyya Ga Iyalan Malama Ummulkhair
Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Marigayiya Malama Ummulkhair a Mararaban…
Alhamis, 25th Yuni, 2026
Hisbah Ta Kama Barasa a Gidajen Dalibai
Hukumar Hisbah reshen Karamar Hukumar Dutsinma a jihar Katsina ta kama barasa da ake zargin ana hada-hada a wasu gidajen…
Alhamis, 25th Yuni, 2026
Yan Sanda Sun Karyata Zargin Hadin Kai Da ‘Yan Bindiga
Rundunar ‘yan sandan Najeriya (NPF) ta karyata rahotannin da ke yawo cewa wasu jami’anta suna mu’amala ko hada kai da…
Asabar, 20th Yuni, 2026
Wani matashi ya rasu a gidan budurwarsa a Kano
Wani matashin ɗan kasuwa mai suna Isma’il Makaye ya rasu a wani yanayi da har yanzu ba a bayyana ba…
Talata, 26th Mayu, 2026
Alhazan Duniya Sun Cika Dutsen Arfah Cikin Ibada
Dubban alhazai daga sassa daban daban na duniya sun taru a Dutsen Arfah domin gudanar da daya daga cikin manyan…
Litini, 25th Mayu, 2026
MSF Ta Gargadi Kan Damina A Zamfara
Kungiyar likitocin agaji ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta bayyana cewa lokacin damina na kara taazzara yawaitar cututtuka da kuma…


































