Kiwon Lafiya
Shafin Labaran Kiwon Lafiya na Hausa360, inda ake wallafa ingantattun rahotanni da bayanai kan lafiya, cututtuka, magunguna, da shawarwarin kula da lafiya.
-
Matsaloli 7 Da Yawan Shan Soft Drinks Ke Jawowa
Yawan shan soft drinks da energy drinks kamar Coke da Fearless na iya janyo matsalolin lafiya masu yawa. Wadannan abubuwan…
Karanta » -
Gwamnatin Filato ta samar da maganin maciji kyauta ga al’umma
Gwamnatin Jihar Filato karkashin jagorancin Gwamna Caleb Manasseh Mutfwang ta samu gagarumar nasara ta hanyar shirin bayar da maganin maciji…
Karanta » -
Majalisar Wakilai ta fara binciken $4.6bn na tallafin kiwon lafiya
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta ci gaba da bincike kan sama da dala biliyan 4.6 da aka samu daga tallafin…
Karanta » -
Mace-macen Lassa Fever ya Kai 109 a Najeriya Duk da Raguwar Sabbin Kamuwa – NCDC
Hukumar kula da yaduwar cututtuka ta Najeriya, Nigeria Centre for Disease Control and Prevention, ta bayyana cewa mutane 109 sun…
Karanta » -
UNICEF Ta koka kan Halin Da Yara Ke Ciki a Arewa maso Gabas
Maiduguri, Borno, Babban jami’ar UNICEF a Najeriya, Wafaa Elfadil Saeed Abdelatif, ta bayyana cewa akwai buƙatar a mayar da hankali…
Karanta » -
Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed Ya Yi Jimamin Rashin Sani Abdulhamid Galaje (Galajen Kaura)
A yau, Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya bayyana babban jimami da rashi na wani fitaccen masoyin sa…
Karanta » -
Hawan jini yayin juna biyu: Abubuwan da suka kamata a sani
Yayin da mace ta san ta na da hawan jini a lokacin da ta ke dauke da juna biyu to…
Karanta » -
Mutum daya ya mutu a kano da COVID19
An samu mutum daya da ya mutu a jihar kano da cutar COVID19 a daren jiya misalin karfe sha biyun…
Karanta » -
Mutane 26 ne ke dauke da cutar COVID 19 a Nigeria
Hukuma NCDC sun tabbatar da mutane 26 ke dauke da cutar COVID19 a safiyar yau, masu dauke wannan cutar suna…
Karanta »









