Siyasa
Shafin Labaran Siyasa na ’Yan Siyasa na Gida da Waje, Jam’iyyu, Zaɓe da Sauran Labaran Siyasa da Hausa360 Ke Wallafawa.
-
Sanata Shehu Buba Ya Ci Gaba Da Raba Keken Ga Mata
Sanata Shehu Buba Umar ya ci gaba da raba kekunan NAPEP ga matan da suka ba shi goyon baya a…
Karanta » -
Jasawa sun koka Koka Kan Rashin Jasawa A Mukamai
Abdulrahman Ismail ya koka kan yadda al’ummar Jasawa ba su samu mukamai masu yawa a gwamnatin tarayya ba. Ya ce…
Karanta » -
Gwamna Inuwa Ya Mika Sunayen Sabbin Kwamishinoni 23
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, ya mika wa Majalisar Dokokin Jihar Gombe jerin sunayen mutane 23 da zai nada a…
Karanta » -
Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Ɗage Shari’ar Cire Rijistar ADC Zuwa 7 ga Yuli
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta ɗage sauraron shari’ar cire rijistar ADC da wasu jam’iyyun siyasa huɗu zuwa ranar 7 ga Yuli,…
Karanta » -
ADC Kano: Masu Neman Takara Sun Barranta Daga Takardar Tuhuma
Wasu masu neman takarar Majalisar Wakilai da Majalisar Dokokin Jihar Kano a Jam’iyyar ADC sun barranta kansu daga takardar tuhumar…
Karanta » -
NDC ta tsayar da Gawuna a dan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya
Jam’iyyar NDC ta kammala tantancewa tare da tsayar da tsohon mataimakin gwamnan Jihar Kano, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, a matsayin…
Karanta » -
NDC Ta Tsayar da Comrade Aminu Abdussalam Dan Takarar Gwamnan Kano
Jam’iyyar NDC ta bayyana Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo a matsayin ɗan takararta na gwamnan jihar Kano gabanin babban zaɓen 2027,…
Karanta » -
Kwankwaso Ya Musanta Zargin Aiki Da Tinubu Sirri
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya karyata zargin da ake yi masa cewa yana yi wa Shugaban…
Karanta » -
Abdullahi Sule Ya Samu Tikitin Sanatan Nasarawa Ta Arewa
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya samu tikitin takarar kujerar sanatan Nasarawa ta Arewa a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress…
Karanta »








