Labarai
Babban shafin labarai na Hausa360 wanda ya kunshi duk wani labarai akan rayuwa, siyasa, nishadi da sauran su na Hausa360.
-
Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Wanda Ya Kashe Amarya A Farawa
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 22 ta yanke wa wani matashi, Shu’aibu Abdulkadir, hukuncin kisa bayan samunsa da laifin…
Karanta » -
Saudiyya Ta Yi Allah-Wadai Da Hare-haren Iran
Saudi Arebiya ta yi Allah-wadai da hare-haren da Iran ke ci gaba da kai wa kasashen Kuwait, Bahrain, da Jordan.…
Karanta » -
Hausa360 Ta Kaddamar Da Sabon Logo, Za Ta Fara Shirya Fina-Finai
Hausa360, dandalin yada labarai na zamani, ta kaddamar da sabon tambarin a hukumance. Babban Daraktan Fasaha da Ayyuka na kamfanin,…
Karanta » -
An Kashe Mai Gadin Asibiti A Warawa
Barayi sun kashe Malam Ado Shu’aibu Maki, mai gadin asibiti a mazaɓar Danlasan. Sun yi masa kisan gilla ta hanyar…
Karanta » -
BellBank Ta Kai Karar CBN Kan Soke Lasisi
BellBank ta kalubalanci matakin da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya dauka na soke lasisin ta. A cikin wata sanarwa, wanda…
Karanta » -
Sarkin Zazzau Ya Kai Ta’aziyya Ga Iyalan Malama Ummulkhair
Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Marigayiya Malama Ummulkhair a Mararaban…
Karanta » -
Hisbah Ta Kama Barasa a Gidajen Dalibai
Hukumar Hisbah reshen Karamar Hukumar Dutsinma a jihar Katsina ta kama barasa da ake zargin ana hada-hada a wasu gidajen…
Karanta » -
Yan Sanda Sun Karyata Zargin Hadin Kai Da ‘Yan Bindiga
Rundunar ‘yan sandan Najeriya (NPF) ta karyata rahotannin da ke yawo cewa wasu jami’anta suna mu’amala ko hada kai da…
Karanta » -
Wani matashi ya rasu a gidan budurwarsa a Kano
Wani matashin ɗan kasuwa mai suna Isma’il Makaye ya rasu a wani yanayi da har yanzu ba a bayyana ba…
Karanta » -
Alhazan Duniya Sun Cika Dutsen Arfah Cikin Ibada
Dubban alhazai daga sassa daban daban na duniya sun taru a Dutsen Arfah domin gudanar da daya daga cikin manyan…
Karanta »









