Kiwon Lafiya
Mutane 26 ne ke dauke da cutar COVID 19 a Nigeria
Hukuma NCDC sun tabbatar da mutane 26 ke dauke da cutar COVID19 a safiyar yau
![](http://i0.wp.com/hausa360.com/wp-content/uploads/2020/03/coronavirusnigeria.jpg?resize=780%2C470&ssl=1)
izuwa yanzun babu wani tabbacin masu dauke da cutar a Arewacin Nigeria.
A shafin NCDC na kafar sada zumunta na Twitter sun wallafa cewar a safiyar yau Lahadi an samu mutun 1 daga jihar Oyo wanda yake dauke da cutar ta COVID19