Labarai
Babban shafin labarai na Hausa360 wanda ya kunshi duk wani labarai akan rayuwa, siyasa, nishadi da sauran su na Hausa360.
-
MSF Ta Gargadi Kan Damina A Zamfara
Kungiyar likitocin agaji ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta bayyana cewa lokacin damina na kara taazzara yawaitar cututtuka da kuma…
Karanta » -
NAHCON ta kammala jigilar mahajjatan Nijeriya 2026 Saudiyya
Hukumar Alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da kammala jigilar maniyyatan Nijeriya na aikin Hajjin shekarar 2026 zuwa kasar Saudiyya.…
Karanta » -
Garo Ya Jinjinawa Hisbah Kan Gudummawar Kano
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, ya yabawa hukumar Hisbah bisa irin gudummawar da take bayarwa wajen tabbatar…
Karanta » -
Rashin Lafiya Ta Hana Sadiya Zuwa Kotu
Tsohuwar Ministar Harkokin Jin Kai, Sadiya Umar Farouq, ba ta samu damar bayyana a gaban kotu ba sakamakon rashin lafiya…
Karanta » -
EFCC Ta Gurfanar da Blessing CEO a Gaban Kotu
Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta gurfanar da fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumunta, Okoro…
Karanta » -
Gwamna Abba Yusuf ya kaddamar da motocin CNG
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci kaddamar da sabbin abubuwan hawa masu amfani da iskar gas na CNG…
Karanta » -
NDLEA Ta Kama Tabar Wiwi Ta Naira Biliyan 10.4 a Lagos
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa, NDLEA, ta kama wata babbar tabar wiwi nau’in “Canadian Loud” da…
Karanta » -
Gwamnatin Kano Ta Karbi Bakuncin Tawagar Ofishin Jakadancin Birtaniya
Gwamnatin Jihar Kano ta karbi bakuncin wata tawaga daga Babban Ofishin Jakadancin Birtaniya da ke Najeriya domin ƙarfafa alaƙar haɗin…
Karanta » -
Gwamnan Kano Ya Nada Sarkin Gaya Amirul Hajj 2026
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin Sarkin Gaya, Mai Martaba Alhaji Dr. Aliyu Ibrahim Abdulkadir,…
Karanta » -
EFCC Ta Ayyana Neman Sadiya Umar Farouq
Economic and Financial Crimes Commission ta ayyana neman tsohuwar ministar jin kai ta Najeriya, Sadiya Umar Farouq, ruwa a jallo…
Karanta »









