Ilimi
Shafin Labarai na Ilimi wanda Hausa360 suka wallafa domin hausawa
-
KASEDA Ta Gayyato Yan Kasuwa Zuwa Taron Wayar Da Kai
Hukumar Kula da Habbaka Kananan Sana’oi ta Jihar Katsina (KASEDA) ta gayyaci dukkan kanana da matsakaitan ‘yan kasuwa, kungiyoyinsu, matasa,…
Karanta » -
ATBU Ta Soke Bayar Da Fili Ga Daliban Tijjaniyya
Hukumar Gudanarwar Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) da ke Bauchi ta sanar da soke shirin bai wa kungiyar daliban darikar…
Karanta » -
Gwamnati Ta Cire Jamb Wajen Shiga Kwalejojin Ilimi a Najeriya
Gwamnatin tarayya ta Najeriya ta dauki sabon mataki da ke saukaka shigar dalibai kwalejojin ilimi, inda ta cire wajabcin rubuta…
Karanta » -
Me Ya Kamata Ku Sani Game da Sarauniyar Tsuntsaye – Mikiya
Babu wani abu da wannan tsuntsu yake sha’awa fiye da ya ci danyen nama. Ku saurari labarin domin jin yadda…
Karanta » -
UNICEF Ta koka kan Halin Da Yara Ke Ciki a Arewa maso Gabas
Maiduguri, Borno, Babban jami’ar UNICEF a Najeriya, Wafaa Elfadil Saeed Abdelatif, ta bayyana cewa akwai buƙatar a mayar da hankali…
Karanta » -
Dan jihar Borno da Yar Zamfara sun lashe Musabakar Al-Qur’ani da kyautar N6,000,000
Dan jihar Borno ya lashe gasar izu 60 ta karatun Al Kur’ani mai tsarki ta ƙasa Najeriya da aka kammala…
Karanta » -
Alison ta fassara Kundin Karatun koronabairos zuwa harshen Hausa
Babban shafin karatun kyauta na Kasar Ireland wato ALISON Free Online Courses & Online Learning ya fassara karatu akan ilimin…
Karanta »








