Wasan Kwaikwayo
-
Sabon Shiri Mai Dogon Zango Yayan Sarki Zai Fara Yau
Kampanin Rambuff Multimedia ya shirya sake sabon shiri mai dogon zango mai suna YA’YAN SARKI, wanda zai fara yau Alhamis…
Karanta » -
Jaruma Radiya Jibril Ta Sake Aure
Fitacciyar jarumar masana’antar Kannywood, Radiya Jibril, ta sake shiga gidan aure karo na uku. Jarumar ta bayyana farin cikinta da…
Karanta » -
Jarumar Kannywood Wasila Isma’il Ta Rasu
Fitacciyar jarumar masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Wasila Isma’il, ta rasu bayan fama da rashin lafiya a jihar Kaduna da…
Karanta » -
Bayan Aure: Sabbin Hotunan Rahama Sadau Sun Haddasa Cece-kuce a Kafafen Sada Zumunta
Fitacciyar jarumar Kannywood da Nollywood, Rahama Sadau, wadda akayi aurenta a watan Agusta 2025 da mijinta Ibrahim Garba, ta sake…
Karanta » -
Soyayyar Kannywood Ta Kaisu Ga Zama Miji Da Mata
Aisha da Ahmad, masoya da suka fara soyayya ta hanyar fitowa a fim a masana’antar Kannywood, sun kulla tarihi mai…
Karanta » -
Radeeya Jibril Tayi Aurenta, Ta Bar Kannywood
Tace Assalamu Alaikum, barka da safiya, ‘yan uwa da masoyana. Ina fatan kowa na cikin koshin lafiya da alkhairi a…
Karanta » -
Ana Tuhumar Amal Umar Bisa Yunkurin Bada Cin Hanci
Hakan ya biyo bayan taron manema labarai da hukumar ‘yan sanda ta kira a jihar Kano, domin gabatar da wata…
Karanta » -
Yanzu Yanzu: Bintu ta shirin Dadin Kowa na AREWA24 ta Rasu
Fatima Sa’id Abdullahi wadda aka fi sani da Bintu a shirin fim mai dogon zango, Dadin kowa na tashar AREWA24…
Karanta » -
Adam A Zango : Babban Burina a Duniya Shi Ne Na Aure Mace Ta Gari
A hirar da BBC ta wallafa a cikin shirin Mahangar Zamani tare da Adam A. Zango, shahararren mawaki, jarumi, kuma…
Karanta »









