Duniya
Zaku iya samu duk wani labari da abubuwan da suke gudana a fadin duniya na yau da kullum
-
Isra’ila Ta Kashe Kwamandan Hezbollah A Beirut
Wata majiya da ke kusa da Hezbollah ta tabbatar da cewa an kashe ɗaya daga cikin manyan kwamandojin ƙungiyar a…
Karanta » -
Trump Ya Yi Bayani Kan Tattaunawar Zaman Lafiya Da Iran
Shugaban Donald Trump ya yi karin haske kan halin da ake ciki game da tattaunawar zaman lafiya tsakanin United States…
Karanta » -
Shugaban Senegal Faye Ya Yi Martani Kan Firaminista Sonko
Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya bayyana damuwarsa kan ƙalubalen tattalin arziki da ƙasar za ta iya fuskanta a nan…
Karanta » -
Iran Ta Ki Yanke Shawara Kan Tattaunawa da Amurka
Har yanzu Iran ba ta bayyana matsayarta kan ko za ta halarci tattaunawar da Amurka a Pakistan ba, duk da…
Karanta » -
Gwamnatin Nijar ta rage farashin taki yayin karancinsa a duniya
Gwamnatin Niger ta ɗauki matakin sauƙaƙa farashin taki ga manoma, a daidai lokacin da ake fama da ƙaranci da tsadar…
Karanta » -
Iran ta sake rufe mashigar Hormuz kan takaddamar da Amurka
Rundunar sojin Iran ta sanar da sake rufe Mashigar Hormuz, tana mai danganta matakin da ci gaba da takunkumin zirga-zirgar…
Karanta » -
Harin da aka kai Iran ya lalata wurin bautar Yahudawa
Harin jirage marasa matuƙa da aka kai a Tehran ya lalata wani wurin bautar Yahudawa, yayin da aka ji karar…
Karanta » -
Wa’adin da Trump ya bai wa Iran kan mashigar Hormuz ya kare yau
A yau ne wa’adin da shugaban Amurka, Donald Trump, ya bai wa Iran domin ta bude mashigar Strait of Hormuz…
Karanta » -
Trump Ya Bai Wa Iran Wa’adin Kwana Biyu Ta Amince da Yarjejeniya
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bai wa Iran wa’adin kwanaki biyu ta amince da wata yarjejeniya tare da buɗe mashigar…
Karanta » -
Amurka ta umarci babban hafsan sojin kasanta ya yi murabus
Sakataren harkokin wajen Amurka, pete Hegseth ya umarci babban hafsan sojin kasa na kasar, Janar Randy George ya sauka daga…
Karanta »







