Kasuwanci
Shafin Labaran kasuwanci wanda ya hada da labarai na saya da sayarwa
-
CBN Ta Soke Lasisin BellBank da Zain da wasu 44
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya soke lasisin bankunan microfinance 46, ciki har da BellBank MFB da Zain MFB (tsohon Dawakin…
Karanta » -
Tawagar Afrika Ta Ziyarci Babbar Matatar Dangote
Tawagar hukumar kula da fansho ta kasar Afirka ta Kudu ta kai wata muhimmiyar ziyara zuwa matatar mai ta Dangote…
Karanta » -
NNPC ta samu ₦2.68tr kudin shiga duk da raguwar hako mai
Kamfanin mai na ƙasa NNPC ya sanar da samun kudaden shiga na Naira tiriliyan 2.68 a watan Fabrairu 2026, duk…
Karanta » -
Farashin Fetur Ya Tashi zuwa N1,400 a Kano, Jama’a Sun Koka Kan Cikar Lita
Masu amfani da mota da al’ummar Kano sun bayyana damuwarsu kan tashin farashin man fetur tare da zargin wasu gidajen…
Karanta » -
Darajar Naira na iya kaiwa N1,100 kan dala a 2026 – Aliko Dangote
Fitaccen dan kasuwa a Afirka, Aliko Dangote, ya bayyana cewa ana hasashen darajar naira za ta iya karuwa zuwa kusan…
Karanta » -
Gwamnatin Tarayya da Gwamnonin APC Sun Bai wa Yan Kasuwar Singa Tallafin Naira Biliyan 8
Gwamnatin Najeriya ta sanar da bayar da tallafin kudi na naira biliyan 5 ga yan kasuwar Singa domin rage radadin…
Karanta » -
Sabuwar gobara ta sake tashi a Kasuwar Singa ta Kano
Wata sabuwar gobara ta sake barkewa a Kasuwar Singer da ke Kano, inda ta lalata shaguna da dama a bangaren…
Karanta » -
Bitcoin Daya Ya Kai Naira 160,487,000
Babban kuɗin crypto na duniya wato Bitcoin ya samu karin farashi inda ya haura sama da dala 100,000. Idan aka…
Karanta »









