Ya maka budurwan sa a kotu bayan tura mata dubu 5 taki zuwa dakin sa
Wani saurayi dake Kaduna ya maka budurwan sa a kotu bayan ya tura mata da dubu biyar 5K taki zuwa dakin sa.
Ya aika mata dubu biyar dinne a matsayin kudin mota wanda zai bata damar zuwa daga Zaria zuwa kaduna amma sai ta fara masa rawar kai alamun dai ita bazata zo ba.
A cewar abokin wannan saurayin da yaja cecekuce a shafin sa na twitter yace, abokin nasa ya samu nasarar a kotu inda Babban Alkali mai shari’a ya nayar da umurni da a dawo da saurayin kudin sa batare da bata lokaci ba kuma hakan akayi. Ga rubutun kamar haka.
So my guy sent 5k to this babe to come over from zaria to kaduna only for her to start giving silly excuses and try to play him .
To cut story short Baba carry matter go court them send back him money via Court order 😂💔😭
Right move or not ? 🤔 pic.twitter.com/Q1j951OPWW
— UK Prime Minister 🇳🇬🇬🇧 (@Wizzfarukk) February 4, 2021