Labarai
Trending

Anyi Jana’izar Yakubu Kafi Gwamna – Umar Yahaya Malumfashi

Ajiya talata muka samu labarin rasuwar daya daga cikin iyaye Jarumai na masana’antar Kannywood wato Umar Yahaya Malumfashi wanda akafi sani da Yakubu Kafi Gwamna.

Hoton Kabari
Hoto daga BBC Hausa

A Yau Laraba an gabatar da Jana’izar sa a kano.

Hoto Daga BBC Hausa
Domin Sumun Labari, Rahotanni da dumi dumin su shiga
WhatsApp: Hausa360 WhatsApp Group
Twitter : Hausa360 Twitter
Facebook: Hausa360 Facebook
Instagram : @Hausa360
YouTube: @Hausa3600 domin gani da ido a zahiri da sauran nishadi.

Labarai masu alaƙa

Back to top button

Adblock Detected

Please enable adblocker