madubin yau
- Siyasa
Tuggar Ya Ajiye Mukamin Minista Don Neman Gwamnan Bauchi
Ministan Harkokin Waje na Najeriya, Yusuf Tuggar, ya ajiye mukaminsa domin bin burinsa na neman kujerar gwamna a Jihar Bauchi…
Karanta » - Siyasa
Kwankwaso Ya Koma Jam’iyyar ADC
Jagoran tafiyar Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sanar da komawarsa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC).…
Karanta » - Duniya
Iran ta kara kai hare-hare kan kasashen yankin Gulf
Iran ta ci gaba da luguden hare-hare ta amfani da makamai masu linzami da kuma jirage marasa matuƙa a kan…
Karanta » - Siyasa
Tinubu Ya Gargadi Sabbin Shugabannin APC Su Yi Aiki Da Adalci da Aminci
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci sabbin jami’an da za a zaba cikin Kwamitin Gudanarwa na kasa (NWC) na…
Karanta » - Siyasa
APC Ta Fitar da Farashin Fom din Takarar Zaben 2027
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta bayyana farashin fom din da masu sha’awar tsayawa takara za su saya domin fafatawa…
Karanta » - Siyasa
APC Ta Zabi Sabbin Shugabanninta
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta zabi sabbin shugabannin da za su jagoranci harkokin jam’iyyar na tsawon shekaru huɗu…
Karanta » - Siyasa
Mataimakin Gwamnan Kano Ya Yi Murabus
Ƙungiyar Kwankwasiyya ta sanar da cewa Mataimakin Gwamnan Jihar Kano ya miƙa murabus daga mukaminsa, a wani mataki da ta…
Karanta » - Siyasa
Manyan Jiga-Jigan APC Sun Hallara A Babban Taron Jam’iyya A Abuja
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a Najeriya ta fara gudanar da babban taronta na kasa a birnin Abuja,…
Karanta »









