Labarai
Tun Farko Asibitin Hauka Ya Dace Akai Murja Kunya (Video)
Dangane da cecekuce akan halinda Shahararriyar ‘yar tik-tok Murja Ibrahim Kunya take ciki, mutane dayawa sunata sharhi a kafafan sada zumunta. Daga ciki akwai jawabin Jarumin kannywood kuma mawaki, Misbahu Ahmad, Wanda yayi wakar Sangandali.
Yace a nasa tinanin, kallonda yakeyi ma wannan baiwar Allah, da anyi dogon nazari ma bata da alaqa da zuwa kotu ballentana alkali ya kaita Prison
https://web.facebook.com/dokinkarfetv/videos/777165170994930