Labaran Duniya
Shafin Labaran Duniya na Hausa360, inda ake kawo muku dukkan manyan labarai da abubuwan da ke faruwa a sassan duniya daban-daban a kowace rana.
-
Qatar Ta Tsayar da Fitar da Gas Yayin da Farashi Ya Tashi da Kashi 46%
Rikicin Gabas ta Tsakiya ya sake ɗaga hankulan kasuwannin duniya bayan da kasar Qatar ta dakatar da aikin fitar da…
Karanta » -
Hare-Haren Amurka da Isra’ila Sun Kashe Mutane 555 a Iran – Red Crescent
Kungiyar agaji ta Red Crescent a Iran ta tabbatar da cewa akalla mutum 555 ne suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren…
Karanta » -
Jiragen yakin Amurka sun yi hadari a Kuwait, ana binciken musabbabin lamarin
Ma’aikatar tsaron kasar Kuwait ta tabbatar da cewa wasu jiragen yakin United States sun yi hadari a cikin kasar, lamarin…
Karanta » -
Me Ya Kamata Ku Sani Game da Sarauniyar Tsuntsaye – Mikiya
Babu wani abu da wannan tsuntsu yake sha’awa fiye da ya ci danyen nama. Ku saurari labarin domin jin yadda…
Karanta » -
Fiye da Mutane Miliyan 52 Sun Ziyarci Masallatan Harami a Watan Safar 1447
Hukumar Kula da Sha’anin Masallacin Harami da Masallacin Annabi ta bayyana cewa adadin masu ibada da masu ziyara da suka…
Karanta » -
Shugaban kasar Chadi Idriss Deby ya mutu
Yanzu yanzun rahoton da muka samu daga kasar chad na cewa shugaban kasar Idriss Deby ya mutu sakamakon rauni da…
Karanta »








