Labaran Duniya
Shafin Labaran Duniya na Hausa360, inda ake kawo muku dukkan manyan labarai da abubuwan da ke faruwa a sassan duniya daban-daban a kowace rana.
-
Ma’aikatan Sufuri a Philippines Sun Shiga Yajin Aiki Kan Tashin Farashin Mai
Ma’aikatan sufuri a kasar Philippines sun fara wani yajin aikin kwanaki biyu a sassa daban-daban na kasar domin nuna rashin…
Karanta » -
Iran Ta Kai Sabbin Hare-Hare Kan Cibiyoyin Soji Da Na Nukiliyar Isra’ila
Iran ta sanar da kai wasu sabbin hare-hare kan cibiyoyin soji da kuma wuraren masana’antu da ke da alaƙa da…
Karanta » -
Bahrain Ta Fuskanci Mummunan Harin Makamai a Yau
Kasar Bahrain ta fuskanci wani mummunan hari a yau Talata bayan da rahotanni suka ce makamai masu linzami daga Iran…
Karanta » -
Iran Ta Harbo Jirgi Maras Matuki a Sararin Samaniyar Tehran
Rundunar juyin juya halin Iran ta sanar da cewa ta harbo wani jirgi maras matuƙi samfurin Hermes a sararin samaniyar…
Karanta » -
Hezbollah Ta Kai Hare-Hare 63 Kan Isra’ila a Rana Guda
Kungiyar Hezbollah ta kasar Lebanon ta bayyana cewa ta kai hare-hare guda 63 kan Israel a ranar Lahadi, a wani…
Karanta » -
Iran ta harba makamai masu linzami zuwa sansanin sojin Amurka da Birtaniya
Rahotanni daga kafafen yada labarai na Amurka sun bayyana cewa kasar Iran ta harba makamai masu linzami guda biyu masu…
Karanta » -
Shugaban Tsaron Amurka Joe Kent Ya Yi Murabus Saboda Yakin Iran
Joe Kent, Daraktan Cibiyar Kula da Ta’addanci ta Kasa (NCTC) a Amurka, ya yi murabus daga mukaminsa ranar Talata, yana…
Karanta »









