LabaraiWasan Kwaikwayo
Kotu ta bada umurnin a kamo Ado Gwanja
Babbar kotun jihar Kano Mai Lamba biyar karkashin jagorancin Mai Sharia Aisha Mahmud ta bada umarnin a kamo mata mawaƙi Ado Isa Gwanja.
Kotun ta kuma haramta masa waka har sai Yan sanda sun kammala bincike a kansa.