Kiwon Lafiya
Mutum daya ya mutu a kano da COVID19
An samu mutum daya da ya mutu a jihar kano da cutar COVID19 a daren jiya misalin karfe sha biyun dare.
Wannan sanar wan hukumar kiwon lafiya ta wallafa a shafin ta na twitter. Ta kuma sake wallafa mutane 21 suke dauke da cutar.
In baku mance ba a ranar 11 ga watan Afrilu hukumar ta sanar da cewa an samu mai dauke da cutar guda daya.