RayuwaWasan Kwaikwayo

Yanzu Yanzu: Bintu ta shirin Dadin Kowa na AREWA24 ta Rasu

Fatima Sa’id Abdullahi wadda aka fi sani da Bintu a shirin fim mai dogon zango, Dadin kowa na tashar AREWA24 Ta rasu yau lahadi misalin karfe biyu na rana, Sakamakon jinya da ta dade tana yi.

Za ayi jana’izarda a Hotoro wajen matrix. Allah ya jikanta da rahma Amin.

Zamu kamu karin bayani da zarar mun samu

Domin Sumun Labari, Rahotanni da dumi dumin su shiga
WhatsApp: Hausa360 WhatsApp Group
Twitter : Hausa360 Twitter
Facebook: Hausa360 Facebook
Instagram : @Hausa360
YouTube: @Hausa3600 domin gani da ido a zahiri da sauran nishadi.

Labarai masu alaƙa

Back to top button

Adblock Detected

Please enable adblocker