Yanzun nan rohotanni daga Zariya na cewa Mai martaba Zarkin Zazzau Alhaji Doctor Shehu Idris ya rasu.
Sarkin Ya rasu ne yau ranar Lahadi 20 Ga watan Satumba 2020. Mun samu wannan rahoton ne daga Labaran BBC wanda Uban Garin Zazzau kuma Hakimin Soba, Alhaji Bashir Shehu Idris wanda ɗa ne ga marigayin shi ne ya tabbatar da rasuwa ga BBC Hausa.
Rahotanni sun ce Sarkin ya rasu ne bayan gajeruwar jinya ta mako biyu a wani asibiti da ke Kaduna.
Ku dakun ce mu domin jin karin bayani