Labarai
Hukumar DSS ta bude shafukan sada zumunta dan yin aiki
Hukumar DSS ta bude shafukan sada zumunta dan yin aiki tayi wa sanarwa me taken “DSS SOCIAL MEDIA HANDLES DEBUT” wannan sanarwan tayi shine akan shafin Twitter tabayyana hannayenta a kan kafafun sada zumunta na Twitter, Facebook, Instagram.
Ga hannayen kamar haka
Twitter: @OfficialDSSNG
Facebook: OfficialDSSNG
Instagram: @OfficialDSSNG
Sanarwar tafitone ta hanun mai magana da yawun hukumar ta DSS Peter Afunanya, PhD, fsi a ranar 6 maris 2023.