Labarai
Kotu ta bada belin Alhassan Ado Doguwa

Babban Mai shari’a Yunusa Mohammed ya bada bellin Alhassan Ado Doguwa wanda ake zargi da amfani da mugan makamai da kuma ta’addanci.
Ƙarin bayani na tafe.