Yanzun yanzun : Fastoci 42 tare da matansu da Bishop biyu suka amshi Musulunci a babban dakin taron babban masallacin Abuja.
Mun samu wannan rahoton ne daga Zuma Times wanda ta wallafa hakan akan cewa Fastoci 42 Sun Musulunta
A bayanin da aka tura wa Zuma Times ya nuna cewa an shirya mu su taron ilmantarwa na kwanaki bakwai a dakin taro babban masallacin na Abuja.