- Labarai
Kunguyoyi 71 na jam’iyar PDP sun koma APC a jahar Kano
A wani sanarwa daga shafin Aliyu Maiwake Garo na Facebook ya wallafa cewa ya jagoranci kunguyoyin jam’iyar PDP sun koma…
Karanta » - Labarai
Hukumar DSS ta bude shafukan sada zumunta dan yin aiki
Hukumar DSS ta bude shafukan sada zumunta dan yin aiki tayi wa sanarwa me taken “DSS SOCIAL MEDIA HANDLES DEBUT”…
Karanta » - Siyasa
Kotu ta bada belin Alhassan Ado Doguwa
Babban Mai shari’a Yunusa Mohammed ya bada bellin Alhassan Ado Doguwa wanda ake zargi da amfani da mugan makamai da…
Karanta » - Labarai
Safara’u ta baiwa yan kannywood hakuri tare kuma da yin nadamar babban kuskuren ta
Safara’u Kwana Casain Jaruma a masana’ar Kannywoood wanda a kwanakin baya tayi waka mai sunan Kwalelenka in da tayi kalamai…
Karanta » - Nishadi
Allah daya gari banban: Mawakiyar Kabilar yarbawa Tiannash ta saka rigar tukunyar ƙarfe da cokali (Hotuna)
Mawakiyar Kabilar yarbawa “Tiannash” ta yi bikin murnar tunawa da ranar haihuwarta inda ta saka rigar tukunyar ƙarfe da cokali.
Karanta » - Labarai
Rundunar Yan sanda sun samu nasarar Hallaka Yanta’ada da ke dauke da muggan makamai acikin mota kirar Corolla mai lamba SRP-702XA Niger
Rundunar Yansandan Jahar Zamfara ta Samu Nasarar Halaka wasu Yanta’ada da suke dauke da muggan makamai acikin wata mota mai…
Karanta » - Labarai
2023: Rahama Sadau ta saki wasu zafafan hotuna da suka ja cece kuce
Jaruma Rahama Sadau ra wallafa wasu zafafan hotuna da ya jawo cece kuce a shafun ta na sada zumunta. Mabiyanta…
Karanta » - Labarai
Da dumi dumin sa: Alkalin Kotu ya yanke wa Sheikh Abduljabbar hukuncin kisa ta hanyar rataya
Labarai daga shafin BBC Hausa na cewa ” Babbar kotun shari’ar Musulunci ta jihar Kano ta yanke wa Sheikh Abduljabar…
Karanta » - Labarai
Anyi Jana’izar Yakubu Kafi Gwamna – Umar Yahaya Malumfashi
Ajiya talata muka samu labarin rasuwar daya daga cikin iyaye Jarumai na masana’antar Kannywood wato Umar Yahaya Malumfashi wanda akafi…
Karanta » - Kasuwanci
KEDCO Ta Karyata Labarin Cewa Zata Rika Chajin Magidanta 27,000 A Katsina
A rahoton da Fact24 ta wallafa acikin harshen hausa ta hanun Isma’il Nasir yana cewa Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na…
Karanta »