- Kiwon Lafiya
Bauchi: Gwamna Bala ya kaddamar da rabon kayan tallafi
Gwamna Bala Muhammad ya kaddamar da rabon kayan tallafin abinci da masarufi na yaKi da yaduwar cutar corona a jihar…
Karanta » - Labarai
Gwamnatin jihar Bauchi ta dakatar da sarkin Misau
Gwamna Bala Muhammad ya amince da dakatar da Me Martaba Sarkin Misau Alhaji Ahmad Suleiman. Gwamnan ya bayyana hakan ne…
Karanta » - Labarai
Yar shekara 13 ta haihu bayan an yi mata fyade a Jigawa
Kungiyar kare hakkin dan adam mai suna 𝐂𝐢𝐭𝐢𝐳𝐞𝐧𝐬 𝐔𝐧𝐢𝐭𝐞𝐝 𝐟𝐨𝐫 𝐏𝐞𝐚𝐜𝐞 𝐚𝐧𝐝 𝐒𝐭𝐚𝐛𝐢𝐥𝐢𝐭𝐲 (CUPS) ta ce tana cigiyar wani matashi…
Karanta » - Labarai
Yanzu Yanzun: Tsohon Shugaban NNPC Dakta Maikanti Baru Ya Rasu
Da Dimi-diminsa:Tsohon Shugaban NNPC Dakta Maikanti Baru Ya Rasu Rahotanni sun tabbatar da rasuwar tsohon Shugaban NNPC, Dakta Maikanti Baru…
Karanta » - Labarai
Da a yi sallar juma’a da eid a Bauchi da Kano
Gwamnatin jihar Bauchi da Kano sun amince da kawar da dokar hana Sallah aciki Jama’a Jihohin biyu sun yanke wannan…
Karanta » - Labarai
COVID-19: Gomnan jihar Bauchi ya tattauna kai tsaye da al’ummar jiha ta wayar hanu
Gomna Bala Muhammad Abdulkadir na jihar Bauchi yau, yayi jawabi wa al’ummar jiha kan Chutar COvid-19 daganan yagana da Al’ummar…
Karanta » - Siyasa
Yanzu Yanzu : An sanya takunkumi a kananan hukumomi uku na Bauchi
Gwamna Bala Muhammad ya amince da sanya da takunkumi a kananan hukumomi Katagum, Giade da Zaki na tsawon kwanaki 10…
Karanta » - Labarai
Kwankwaso ya ba wa gwamnatin kano sabuwar asibiti domin aikin COVID19.
Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayar da sabon asibiti da ya gina mai suna AMANA Hospital dake kano kyauta dan…
Karanta » - Rayuwa
Bauchi: Aboki yayi sanadiyyar mutuwar abokan sa biyu har lahira.
Wani Matashi mai suna Nasiru Damanga dan uguwan RAN kan titin ajiya adamu dake cikin garin Bauchi yayi sanadiyyar mutuwar…
Karanta » - Labarai
Ya sarewa matarsa hannu saboda ta ki bin umarninsa
Wani magidan ci a jihar yobe ya sarewa matarsa hannu saboda ta ki bin umarninsa na hana ta zuwa Gidan…
Karanta »









