Da Dimi-diminsa:
Tsohon Shugaban NNPC Dakta Maikanti Baru Ya Rasu
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar tsohon Shugaban NNPC, Dakta Maikanti Baru a daren jiya Juma’a. A Kasance tare damu don samun cikakken labari.