ADC
- Siyasa
Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Ɗage Shari’ar Cire Rijistar ADC Zuwa 7 ga Yuli
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta ɗage sauraron shari’ar cire rijistar ADC da wasu jam’iyyun siyasa huɗu zuwa ranar 7 ga Yuli,…
Karanta » - Siyasa
ADC Kano: Masu Neman Takara Sun Barranta Daga Takardar Tuhuma
Wasu masu neman takarar Majalisar Wakilai da Majalisar Dokokin Jihar Kano a Jam’iyyar ADC sun barranta kansu daga takardar tuhumar…
Karanta » - Siyasa
NDC Ta Amince Da Peter Obi Takara
Jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ta bayyana Peter Obi a matsayin ɗan takarar shugaban kasa guda daya tilo da ya…
Karanta » - Siyasa
Dubban Magoya Bayan Kwankwaso Sun Nuna Goyon Baya
Dubban magoya bayan Rabiu Musa Kwankwaso sun gudanar da gagarumin taro a gidansa a ranar Litinin, inda suka bayyana cikakken…
Karanta » - Siyasa
Kotun Ƙoli ta tabbatar da David Mark a matsayin shugaban ADC
Supreme Court of Nigeria ta soke umarnin kotun ɗaukaka ƙara da ya tanadi komawa yadda aka fara (status quo ante…
Karanta » - Siyasa
ADC ta ayyana 12 ga Mayu don rantsar da sabbin shugabanninta
Jam’iyyar ADC, wadda ke cikin haɗakar ƴan hamayya a Najeriya, ta ayyana ranar 12 ga watan Mayu mai zuwa domin…
Karanta » - Siyasa
ADC Ta Zargi INEC da Shirya Mata Tarko
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta zargi Independent National Electoral Commission (INEC) da yunkurin ɗana mata tarko ta hanyar hana…
Karanta » - Siyasa
Kwankwaso Ya Koma Jam’iyyar ADC
Jagoran tafiyar Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sanar da komawarsa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC).…
Karanta »








