Labarai
Ladin cima ta cinnawa Kannywood wuta
A wani hira da BBC Hausa sukayi ranar Alhamis 10 February tare da Ladima Cima tace ita ana biyanta Naira 2,000 zuwa Naira 5,000.
Wanda hakan yaja wasu manyan jarumai kuma masu shirya fina finai wanda ya suka hada da Ali Nuhu, Falalu A Dorayi da Abubakar Mai Shadda suka kalubeleta akan suna bata kudi a cikin shiri guda wanda yafi sama da dubu Naira 30,000.
Wanda hakan yaja cece kuce tsakanin jaruman masana’antar.