Yanzun nan kungiyar kwallon kafa ta Tottenham dake kasar england ta kore mai horas da yan wasan ta Jose Mourinho