A rahoton da mu ka samu yanzun nan gobara ya kama wanne babban kasuwa acikin garin Bauchi Bababa Plaza a kasuwar wunti.
Gobaran dai ya afkune a daren yau juma’a misalin karfe 10, gobaran yayi sanadiyyar konewar shago kusan sama da 50 wanda ya ja a sarar dukiya mai yauwa.
Har izuwa yanzun ba’a tantance iyaka cikin asarar da akayi ba.
Ku biyo mu dan jin karin bayani nan gaba.