Labarai
Trending

Ali Kwara Azare mai kama bayari ya rasu

shahararren mai kama barayi Ali Kwara Azare rasuwa yau Juma'a a garin Abuja

Allah yayiwa shahararren mai kama barayi Ali Kwara Azare rasuwa yau Juma’a.

Ya rasu ne bayan jinyar da yayi a garin Abuja babban birnin tarayyar Nijeriya

Ya rasu ya bar mata daya da yara hudu da kuma sauran iyalan sa.

Marigayi Ali Kwara dan jihar dan mutumin Azare ne karamar hukumar Katagum dake Bauchi.

Domin Sumun Labari, Rahotanni da dumi dumin su shiga
WhatsApp: Hausa360 WhatsApp Group
Twitter : Hausa360 Twitter
Facebook: Hausa360 Facebook
Instagram : @Hausa360
YouTube: @Hausa3600 domin gani da ido a zahiri da sauran nishadi.

Labarai masu alaƙa

Back to top button

Adblock Detected

Please enable adblocker