Naziru sarkin wakan San Kano yayi murabus daga sarautar sa na sarkin wakar sarkin kano saka makon dalilai da ya baiyana acikin takardan ajiye aikin sa.
Ya kuma dora wasikar akan shafin sa na Instagram a safiyar yau Laraba
Ga Wasikar da Naziru sarkin waka ya aika fadan sarki
A satin da ya gabata ne dai gwannatin jahar kano ta cire Sarki Muhammad Sunusi II akan karagar mulki kuma ta dora Aminu Ado Bayero a matsayin sabon sarkin kano.