Labarai
Safara’u ta baiwa yan kannywood hakuri tare kuma da yin nadamar babban kuskuren ta
Safara’u Kwana Casain Jaruma a masana’ar Kannywoood wanda a kwanakin baya tayi waka mai sunan Kwalelenka in da tayi kalamai kamar haka Tabar Sana’ar wa yan Wahala.
A wani hirar da jaruman tayi tare da Hadiza Gabon a cikin shirin ta na Gabon’s Room Talk Show da takeyi a YouTube ta shaida mana cewa Safara’u ta baiwa yan kannywood hakuri tare kuma da yin nadamar babban kuskuren ta na yin bidiyo na batsa in da tace kaddarace kuma kuskure ne.
Ga cikakken hiran kamar haka akan YouTube: https://www.youtube.com/watch?v=nQS3fwHqibY