Labarai
Nayi wanki da guga da kuma wanke pant da breast wear na jaruman matan Kannywood
A wani hira da Jarumin Kannywood Mustapha Nabraska yayi a cikin shirin Gari Ya Waye na tashar AREWA24 tare da TY Shaba yace a da baya chan iya kimarsa shine kawai dan aiki kuma iya sigari kawai shine ake aikan sa ya saya, haka kuma yayi wanki da guga wanda ya hada da wanke kayan manya Jaruman Kannywood kamar su panties da breast wear. Ga Videon Kamar yanda ya ce:-
View this post on Instagram