YAHAYA SHUAIBU
- Wassanni
Tottenham ta kori Jose Mourinho
Yanzun nan kungiyar kwallon kafa ta Tottenham dake kasar england ta kore mai horas da yan wasan ta Jose Mourinho
Karanta » - Labarai
Ana zargin wani magidanci da sheke budurwar sa ta hanyar kisan gilla.
Masu bincike daga Sashen Binciken Laifuka ta kasar kenya waton DCI – Detectives from the Directorate of Criminal Investigations, sunyi…
Karanta » - Labaran Duniya
Yarima Philip, mijin sarauniyar england ya mutu
A Yau Juma’a shafin masarautar england ta wallafa mutuwar yarima Philip a shafin ta na nakafar sada zumunta na Twitter…
Karanta » - Rayuwa
Wata dalibar jami’a ta yanke jiki ta mutu bayan ta zana jarabawar karshe.
Dalibar ajin karshe wanda take karatu a Jami’ar Port Harcout wanda aka tabbatar mai suna Gloria ta mutune bayan zana…
Karanta » - Labarai
An zane wasu matasa domin sun rubuta Buhari Must Go a jihar kogi.
A cikin wani faifayin video da ke yawo a kafafun sada zumunta ya nuna yanda ake zane duwawun wasu matasa…
Karanta » - Labarai
Wani matashi dan jihar Delta zai aure mata biyu a lokaci daya
Matashin dai mai suna Samson Uthuko Uloho dan jihar Delta a kudan cin Nigeria ya shirya tsaf dan auran yan…
Karanta » - Labarai
Wani Uba ya kashe ɗansa a Kano sakamakon lakada masa duka da yayi
Wani rahoto daga shafin BBC Hausa ya rawaito ta bakin ma’aikacin su mai suna Khalifa Dokaji yana cewa. Rundunar yan…
Karanta » - Labarai
An kama wata mata yar da hodar iblis a Al’aurar ta a Abuja
Shafin BBC Hausa sun rawaito cewa Hukumar yaƙi da ta’amali da migayun ƙwayoyi wato NDLEA, ta kama wata mata ƴar…
Karanta » - Rayuwa
Wata budurwa yar Kaduna ta damfare saurayin ta N200,000 da suka hadu a Facebook.
Wannan rahoto daga Dandalin HOME OF SOLANCE in da saurayin yace sunyi alakwari da budurwan tashi a zai zo Kaduna…
Karanta » - Labarai
Ra’ayin Matashiya Tasneem Kabir akan Tsarin biyan harajin N100 da yan keke napep zasu biya a kano.
A zantawan mu da Matashinyar tace wannan ba tsari bane da za’a iya amfani dashi a Nigeria wanda za’a ce…
Karanta »









