Wasan Kwaikwayo
AREWA24 | Za’a fara haska shirin Kwana Casain Zango Na 7 a cikin Ramadan
AREWA24 gidan talabijin na hausa zalla ta fidda sanawar zata fara haska shirin Kwana Casain Zango Na 7 ranar 3 ga watan april farkon watan ramadan,
Wannan sanarwar ya ja cece kuje a sosai a kafafun sada zumunta, da yawan mutane suna kira ga AREWA24 domin ta saura lokacin haskawan wato karfe 8:00 na dare sabo da a wannan lokacin ake kokarin gabatar da Sallah a sham a fadin Nijeria.
Saidai har yanzun gidan talabijin din basu ce komai ba.
Ga sanarwar kamar haka: