A cikin wani faifayin video da ke yawo a kafafun sada zumunta ya nuna yanda ake zane duwawun wasu matasa biyu.
Mata san dai sun rubuta Buhari Must Go a jikin bango in da aka tilasta su dan su goge rubutun.
A cikin faifayin dai matasan suna sheka ihu ana zane da zuka zukan bulalu,
A inda wani murya daga cikin wadanda suke zane su na cewa jihar kogi ba wurin wasa bane.
Ga faifayin bidiyon kamar yanda yake.
In baku mance ba a karshen makon da yagabata ne shugaba Buhammadu Buhari ya tafi kasar england domin duba lafiyar sa bayan ma’aikatan kiwon lafiya na Nigeria suna yajin aiki.
Haka kuma wasu matasa yan nigeria suka yi wa shugaba Muhammadu Buhari ihu da kuma zanga zanga a masaukin sa dake kasar England wanda hakan ya fusata yawancin matasan AREWA cin nigeria wanda a cewarsu wannan cin mutunci ne wa al’umar arewacin nigeria da kuma mulkin shugaba Muhammadu Buhari