madubin yau
- Siyasa
Umar Ardo Zai Maka NDC Kotu Kan Zargin Saba Ka’idoji
Dr. Umar Ardo ya bayyana aniyarsa ta maka jam’iyyar NDC a gaban kotu, bayan rahotannin komawar wasu fitattun ‘yan siyasa…
Karanta » - Labaran Duniya
Shugaban Senegal Faye Ya Yi Martani Kan Firaminista Sonko
Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya bayyana damuwarsa kan ƙalubalen tattalin arziki da ƙasar za ta iya fuskanta a nan…
Karanta » - Addini
Najeriya Ta Kaddamar Da Jigilar Alhazai Zuwa Kasa Mai Tsarki
Mataimakin shugaban Nigeria, Kashim Shettima, ya jagoranci bikin kaddamar da fara jigilar alhazan Najeriya zuwa ƙasa mai tsarki domin gudanar…
Karanta » - Siyasa
Kwankwaso ya isa Kano bayan komawarsa jam’iyyar NDC
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sauka a Kano a safiyar Litinin, sa’o’i kaɗan…
Karanta » - Siyasa
APC ta tsawaita sayar da fom din takara zuwa Litinin
All Progressives Congress (APC) ta sanar da tsawaita lokacin sayar da fom din takara da bayyana niyya daga ranar Asabar,…
Karanta » - Siyasa
Kotun Ƙoli ta tabbatar da David Mark a matsayin shugaban ADC
Supreme Court of Nigeria ta soke umarnin kotun ɗaukaka ƙara da ya tanadi komawa yadda aka fara (status quo ante…
Karanta »








