labaran Najeriya
- Labarai
MSF Ta Gargadi Kan Damina A Zamfara
Kungiyar likitocin agaji ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta bayyana cewa lokacin damina na kara taazzara yawaitar cututtuka da kuma…
Karanta » - Labaran Duniya
Fasinjojin Da Aka Sace Sun Kubuta Bayan Barcin Yan Bindiga
Wasu daga cikin fasinjojin da aka yi garkuwa da su a kan hanyar Itobe zuwa Ajegwu Anyigba da ke karamar…
Karanta » - Wassanni
Kano Pillars Ta Jinjinawa RFI Hausa Kan Goyon Baya
Kungiyar wallon kafa ta Kano Pillars ta bayyana godiya da jin dadinta ga RFI Hausa bisa irin gudunmawar da kafar…
Karanta » - Siyasa
Zulum Ya Jajanta Kan Sace Dalibai Askira-Uba
Gwamnan jihar Borno a Najeriya, Babagana Umara Zulum, ya kai ziyara zuwa garin Askira-Uba domin nuna alhini da jajanta wa…
Karanta » - Labarai
Garo Ya Jinjinawa Hisbah Kan Gudummawar Kano
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, ya yabawa hukumar Hisbah bisa irin gudummawar da take bayarwa wajen tabbatar…
Karanta » - Siyasa
DSS Ta Kara Cafke El-Rufai Bayan Samun Belinsa
Jami’an hukumar tsaro ta DSS sun sake kama tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, jim kadan bayan wata babbar kotu…
Karanta » - Siyasa
El-Rufai Ya Samu Belin Naira Miliyan Dari A Kotu
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya samu beli daga wata babbar kotu da ke Abuja bayan an gurfanar da…
Karanta » - Labarai
Tsoffin ’Yan Sanda Sun Yi Zanga-Zanga a Abuja kan Tsarin Fansho
Tsoffin jami’an Nigeria Police Force sun gudanar da zanga-zanga a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja, domin nuna adawa da…
Karanta » - Labarai
Rivers: An Kashe Naira Biliyan 302 a Watanni Shida
Rivers: An Kashe Naira Biliyan 302 a Watanni Shida gwamnatin jihar ribas ta bayyana cewa an kashe sama da Naira…
Karanta » - Tsaro
Tinubu Ya Gana da Shugabannin Tsaro Bayan Sabbin Hare-Haren Yan Ta’adda a Najeriya
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da Ministan Tsaro da kuma manyan shugabannin rundunonin tsaro a Fadar Shugaban Ƙasa…
Karanta »









