labaran duniya
- Labaran Duniya
Trump Ya Jaddada Ci Gaban Tattaunawa Da Iran
Shugaban kasar Donald Trump ya bayyana cewa tattaunawar da ake gudanarwa tsakanin Amurka da Iran na tafiya cikin tsari da…
Karanta » - Addini
An fara gudanar da ayyukan Hajjin 2026
A yau ne aka fara gudanar da harkokin aikin Hajjin shekarar 2026, inda mahajjata daga sassa daban daban ke ci…
Karanta » - Labaran Duniya
Yakin Iran Ya kara Amfani Da Motocin Lantarki
Rikicin da ke faruwa a kasar Iran ya haddasa karuwa sosai wajen amfani da motoci masu amfani da lantarki a…
Karanta » - Labarai
Rashin Lafiya Ta Hana Sadiya Zuwa Kotu
Tsohuwar Ministar Harkokin Jin Kai, Sadiya Umar Farouq, ba ta samu damar bayyana a gaban kotu ba sakamakon rashin lafiya…
Karanta » - Labarai
Turkiyya Na Kokarin Tsawaita Tsagaita Wuta Tsakanin Iran da Amurka – Erdogan
Shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya bayyana cewa kasarsa na ci gaba da kokarin tsawaita tsagaita wuta tsakanin Amurka…
Karanta » - Labarai
A Lebanon an Kashe Ma’aikatan Jinya 9 – WHO
World Health Organization ta bayyana cewa akalla ma’aikatan jinya tara sun mutu a hare-hare daban-daban a kudancin Lebanon, yayin da…
Karanta » - Labaran Duniya
Iran: Duk Wanda Ke Son Wucewa Ta Mashigar Hormuz Sai Ya Hada Kai Da Mu
Ma’aikatar tsaron kasar Iran ta bayyana cewa duk wata kasa ko jirgin ruwa da ke son wucewa ta mashigar Hormuz…
Karanta » - Labaran Duniya
Sabon Jagoran Addinin Iran Ya Tsira Daga Yunkurin Kai Masa Hare-Hare Guda Biyu
Wani dan majalisar dokokin Iran ya bayyana cewa sabon jagoran addinin kasar, Mojtaba Khamenei, ya tsira daga hare-hare biyu da…
Karanta » - Labaran Duniya
Isra’ilawa Da Dama Sun Jikkata Bayan Harin Makami Mai Linzami Daga Iran
Mutane da dama a Israel sun jikkata bayan wani harin makami mai linzami da Iran ta harba, wanda ya fada…
Karanta » - Labaran Duniya
Iran Ta Yi Gargadi Kan Yiwuwar Harin Bankunan Amurka da Isra’ila a Gabas ta Tsakiya
Iran ta yi barazanar kai hare-hare kan bankunan Amurka da na Isra’ila da ke yankin Gabas ta Tsakiya, a matsayin…
Karanta »








