Labarai

Hoton Bikin Zarah Nasiru Ado Bayero ya ja cece kuce tsakanin Jama’ar Hausawa.

Mutane da dama a kafafun yanar gizo suna ta cece kuce akan shigar da Zarah Ado Bayero yar gidan mai martaba sarkin Bici tayi a yayin gudanar da shugulgulan bikin ta da Yusuf Muhammadu Buhari a wannan makon.

A kafafun sada zumunta da wasu shafukan sun wallafa labarai kala kala akan wannan batun wasu na Allah wadai wasu na sa Albarka bisa shigan da Zarah tayi kayan nata yana nuna siraici kuma ya saba da da Al’adar kasar Hausa da kuma gidan da tafito na sarauta.

BBC Hausa sun wallafa labari akan wannan batu kamar haka –  Hisbah: Ana ce-ce-ku-ce kan hotunan kwalliyar Zarah Bayero amaryar Yusuf Buhari

Domin Sumun Labari, Rahotanni da dumi dumin su shiga
WhatsApp: Hausa360 WhatsApp Group
Twitter : Hausa360 Twitter
Facebook: Hausa360 Facebook
Instagram : @Hausa360
YouTube: @Hausa3600 domin gani da ido a zahiri da sauran nishadi.

Labarai masu alaƙa

Back to top button

Adblock Detected

Please enable adblocker