Wani magidan ci a jihar yobe ya sarewa matarsa hannu saboda ta ki bin umarninsa na hana ta zuwa Gidan biki mun samu wannan rohoton ne daga Comrad Ismail Ahmad Yalwa
Yace wani bawan Allah ya sarewa matar sa hannu saboda taki bin umarnin sa na hana ta zuwa gidan biki.
Sunan matan dai itace Halima Bulama mata ce ga Ba’ari Abacha.
Zuwa yanzun Hukumar ‘yan Sanda dake Damaturu babban birnin jihar Yobe ta sanar da kama mai laifin.