Dalibar ajin karshe wanda take karatu a Jami’ar Port Harcout wanda aka tabbatar mai suna Gloria ta mutune bayan zana jarabawar da tayi.
Daliban wanda take karatu a bangaren Aikin Gona an shaida mana cewa ta ta yanke jiki ta fadi kuma yayi sanadiyyar mutuwarta acikin dakinta jiya Laraba 7 ga watan afrilu.
Labarin wata budurwa mai tare da abin al’ajabi
Asalin Dalilin mutuwarta ba’a tabbatar dashi ba, amma duk da haka dalibai da dama sunyi ta cece kuce da rubutu daban daban a kafafun sada zumunta suna danganta mutuwar nata da zafi da kuma damuwar makaranta koma ace jarabawar da take ciki.