Tsaro
-
Guinea ta saki sojojin Saliyo 16 da ta tsare a kan iyaka
Gwamnatin Guinea ta saki sojoji da ’yan sandan Sierra Leone guda 16 da ta cafke a yankin iyaka tsakanin kasashen…
Karanta » -
An Hallaka Mutum 25 a Hare-haren Adamawa
Akalla mutane 25 ne suka rasa rayukansu a wasu hare-hare guda biyu da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka…
Karanta » -
OIC Ta Yi Allah-wadai da Harin Zamfara, Ta Nemi A Sako Wadanda Aka Sace
Kungiyar Kasashen Musulmai ta Duniya (OIC) ta bayyana matukar damuwarta kan harin da aka kai a jihar Zamfara a ranar…
Karanta » -
Iran ta yi barazana: Za ta kai hari ga sansanonin soji idan aka farmake ta
Gwamnatin Iran ta sanar da Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, cewa za ta dauki sansanonin soji da ke…
Karanta » -
Ana zargin Lakurawa sun kashe akalla mutum 30 a hare-hare a Kebbi
Wasu ’yan bindiga da ake zargin suna da alaka da Kungiyar Lakurawa sun kashe akalla mutum 30 tare da lalata…
Karanta » -
Tsaro: Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Runduna Ta Musamman a Tidibale Domin Korar ’Yan Bindiga
Gwamnatin Jihar Sokoto ta amince da kafa wata sabuwar cibiyar dakarun tsaro a yankin Tidibale, wani babban mataki na gaggawa…
Karanta » -
PCRC da NSCDC da Hedikwatar OPHK sun ƙarfafa haɗin kai wajen yaki da matsalolin tsaro
By Hassan sani saidu Kwamitin Hulɗar ‘Yan Sanda da Jama’a (PCRC), reshen jihar Borno, ƙarƙashin jagorancin Shugaba, Ambasada Abatcha Umar…
Karanta » -
Yan Sanda Sun Ceto Tsohuwa Yan Shekara 80 a Jigawa, Sun Kashe Yan Bindiga 5, Sun Kama Wasu 5
Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa ta bayyana cewa ta samu nasarar ceto wata tsohuwa ‘yar shekaru 80 da aka sace…
Karanta »








