Siyasa
Shafin Labaran Siyasa na ’Yan Siyasa na Gida da Waje, Jam’iyyu, Zaɓe da Sauran Labaran Siyasa da Hausa360 Ke Wallafawa.
-
Manyan Jiga-Jigan APC Sun Hallara A Babban Taron Jam’iyya A Abuja
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a Najeriya ta fara gudanar da babban taronta na kasa a birnin Abuja,…
Karanta » -
Gwamnan Kano Ya Sauke Sagagi Daga Mukamin Kwamishina
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga mukaminsa na Kwamishinan Ma’aikatar Zuba Jari, Kasuwanci…
Karanta » -
INEC Ta Fitar da Sabbin Ka’idojin Jam’iyyun Siyasa Gabanin Zaben 2027
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Najeriya, Independent National Electoral Commission (INEC), ta bayyana daftarin sabbin dokoki da ka’idoji na…
Karanta » -
Remi Surutu Ta Goyi Bayan Tinubu a zaben 2027, Ta Kalubalanci Masu Sukar Gwamnatinsa
Fitacciyar jarumar fina-finan Yoruba Remi Surutu ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu domin sake tsayawa…
Karanta » -
Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da rushe shugabancin Tanimu Turaki a PDP
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta yi watsi da korafin da bangaren jam’iyyar Peoples Democratic Party karkashin jagorancin Tanimu…
Karanta » -
Jam’iyyun adawa sun ki amincewa da sabuwar dokar zabe
Jagororin manyan jam’iyyun adawa a Najeriya sun yi watsi da sabuwar dokar zabe ta 2026 da aka yi wa gyara,…
Karanta » -
Gwamnan Adamawa Ahmadu Fintiri ya sauya sheka zuwa APC
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya sanar da sauya shekarsa zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a hukumance. A…
Karanta »









