YAHAYA SHUAIBU
- Labarai
Fastoci 42 Da Matansu Da Manya Kiristoci 2 Sun Musulunta
Yanzun yanzun : Fastoci 42 tare da matansu da Bishop biyu suka amshi Musulunci a babban dakin taron babban masallacin…
Karanta » - Labarai
Jihar Bauchi za ta samar da karin hanyoyi Bogoro zuwa Lusar da kuma Boi zuwa Tampshin
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya rattaba hannu kan cikon kasafin kudin shekarar 2020 wanda ya haura Naira…
Karanta » - Labarai
Ali Kwara Azare mai kama bayari ya rasu
Allah yayiwa shahararren mai kama barayi Ali Kwara Azare rasuwa yau Juma’a. Ya rasu ne bayan jinyar da yayi a…
Karanta » - Rayuwa
Labarin wata budurwa mai tare da abin al’ajabi
Abu ya dami budurwar domin sun yi maganar aure da shi lokaci suke jira kawai. Sai ‘yan uwan saurayin suka…
Karanta » - Kiwon Lafiya
Hawan jini yayin juna biyu: Abubuwan da suka kamata a sani
Yayin da mace ta san ta na da hawan jini a lokacin da ta ke dauke da juna biyu to…
Karanta » - Ilimi
Fasa runbun abincin tallafi na COVID19 ba daidai bane inji malamin addini
Babban Malamin addini mai suna Dr. Ibrahim Jalo Jalingo yayi kira da al’umma a kan fasa runbun da aka ajiye…
Karanta » - Labarai
An soke rundunar SARS a Najeriya
Babban Sifeton ‘Yan Sandan Najeriya Mohammed Adamu, ya soke rundunar da ke yaƙi da fashi da makami a Najeriya wato…
Karanta » - Labaran Duniya
Kasar Turkiyya da Girka za su ci gaba da tattaunawa kan takaddamar tekun Bahar Rum
Nan ba da dadewa ba Turkiyya da Girka za su ci gaba da tattaunawa kan takaddamarsu ta tekun Bahar Rum.…
Karanta » - Siyasa
PDP ta lashe zaben Edo
Yanzun yanzun INEC ta ce Gwamna Obaseki na PDP ya doke Ize-Iyamu na APC a zaben da a kayi jiya…
Karanta » - Labaran Duniya
Sarkin Zazzau ya rasu
Yanzun nan rohotanni daga Zariya na cewa Mai martaba Zarkin Zazzau Alhaji Doctor Shehu Idris ya rasu. Sarkin Ya rasu…
Karanta »









