- Addini
Fiye da Mutane Miliyan 52 Sun Ziyarci Masallatan Harami a Watan Safar 1447
Hukumar Kula da Sha’anin Masallacin Harami da Masallacin Annabi ta bayyana cewa adadin masu ibada da masu ziyara da suka…
Karanta » - Kiwon Lafiya
UNICEF Ta koka kan Halin Da Yara Ke Ciki a Arewa maso Gabas
Maiduguri, Borno, Babban jami’ar UNICEF a Najeriya, Wafaa Elfadil Saeed Abdelatif, ta bayyana cewa akwai buƙatar a mayar da hankali…
Karanta » - Tsaro
Yan Sanda Sun Ceto Tsohuwa Yan Shekara 80 a Jigawa, Sun Kashe Yan Bindiga 5, Sun Kama Wasu 5
Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa ta bayyana cewa ta samu nasarar ceto wata tsohuwa ‘yar shekaru 80 da aka sace…
Karanta » - Kiwon Lafiya
Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed Ya Yi Jimamin Rashin Sani Abdulhamid Galaje (Galajen Kaura)
A yau, Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya bayyana babban jimami da rashi na wani fitaccen masoyin sa…
Karanta » - Wasan Kwaikwayo
Soyayyar Kannywood Ta Kaisu Ga Zama Miji Da Mata
Aisha da Ahmad, masoya da suka fara soyayya ta hanyar fitowa a fim a masana’antar Kannywood, sun kulla tarihi mai…
Karanta » - Wasan Kwaikwayo
Radeeya Jibril Tayi Aurenta, Ta Bar Kannywood
Tace Assalamu Alaikum, barka da safiya, ‘yan uwa da masoyana. Ina fatan kowa na cikin koshin lafiya da alkhairi a…
Karanta »