Siyasa
Isah Yuguda | Zamu bawa PDP wahala sosai
Tsohon gwaman jihar bauchi kuma mai neman kujerar mataimakin Jam’iyar APC acikin wani hira da yayi da BBC Hausa ya shaida cewa su a Jam’iyar APC zasu bawa jam’iyoyi wahala sosai a zabe mai zuwa musamman ita PDP.
Ya kuma tabbatar da jama’a cewa yanzun yana nan a kan himman sa na neman kujerar mataimakin jam’iyar APC.
Ga hiran da yayi da BBC Hausa:-