Siyasa
Kauran Bauchi yayi saukale akan ma’aikata masu rike da kujerun siyasa
Yanzu Yanzun sanarwar da muke samu daga fadar gwamnar jihar bauhi ke nuni da cewa ya saukar da dukkanin shuwaganni masu reke da mukaman siyasa na jiha daga kan sakataren jiha da kuma shugan ma’aikata na gidan gwannati da wasu mukarraban da su ajiye dukkanin aikin su a yau Laraba 9 ga watan yuni.
Wannan labari mun sameshi daga hanun mataimaki kuma bai bada gwamna shawara da tallafawa a kafafun sadarwa wato Special Adviser Media and Publicity kamar yanda yake rubuce a wannan sanarwan a kasa.