Labarai
Babban shafin labarai na Hausa360 wanda ya kunshi duk wani labarai akan rayuwa, siyasa, nishadi da sauran su.
-    Rudani a Katsina: Jami’in Kwastam Ya Rasu Bayan Kwana Da Mata Uku a OtalDaga Zagazola Makama – Rahoto Na Musamman – An samu rasuwar wani jami’in Hukumar Kwastam mai suna Lawal Tukur, mai… Karanta »
-    Dan Bello Ya Sha Alwashin Bincike Akan Sarkin Misau, Ya Bukaci Jama’a Su Tura Masa Da BayanaiMasanin harkokin siyasa da zamantakewa kuma sanannen mai shirya bidiyo na barkwanci da siyasa, Dan Bello, ya bayyana aniyarsa ta… Karanta »
-    Unity Bank da Providus Bank Sun Hade a Matsayin Banki DayaA yau, an tabbatar da cewa Providus Bank da Unity Bank sun samu amincewar masu hannun jari domin hadewa a… Karanta »
-    Ba za mu yi kasa a gwiwa ba wajen inganta ilimi da lafiya — Zulum ya kwana a KukawaBy Hassan sani saidu Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya kai ziyara ta aiki garin Kukawa, a ranar… Karanta »
-    Ƙarshen Soyayyar Social Media: Mutum Ya Mutu a Otal Akan Wata BudurwaA safiyar jiya Laraba, wani labari mai tada hankali ya faru a yankin Gwagwalada, Abuja, inda wani mutum mai suna… Karanta »
-    CUPS Ta Kaddamar da Sabon LogoKungiyar Citizens United for Peace and Stability (CUPS) ta fitar da sabon tambarinta wanda aka ce ya lashe gasar zane… Karanta »
-    Jerin Sunayen Yan Siyasa Daga Arewa Da Ake Sa Ran Zasu Takarar Shugabancin Kasa A 2027Zaɓen shugaban kasa na shekarar 2027 ya na ƙara ƙaratowa, kuma hasashen waɗanda za su tsaya takarar kujerar mulki daga… Karanta »
-    Jirgin Sama Dake Kan Hanyar Zuwa Rasha Ya RikitoJirgin saman fasinja kirar Embraer da ya taso daga Azerbaijan zuwa Rasha ya rikito a kusa da birnin Aktau na… Karanta »
-    Gwamnan Katsina Zai Fara Rage Kashi 7% daga Albashin Ma’aikatan jihaGwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, PhD, CON, ya amince da fara rage kaso bakwai (7) a cikin ɗari… Karanta »
-    An tallafawa Yara Masu Zanga Zangar Yinwa da Tsadar Rayuwa Da Naira Miliyan 2Jama’a Sun Tallafawa Yara Yan Kano Masu Zanga-Zangar Yinwa da Tsadar Rayuwa Da Naira Million 2 A yau Laraba Bar.… Karanta »
 
 








